Siyasar Najeriya
Babbar Kotun tarayya mai zama a Akure, babban birnin jihar Onod ya jiƙawa jam'iyyar APC mai mulkin kasar nan aiki, ta kori dan takararta na majalisar tarayya.
Jam'iyyar APC a jihar Adamawa ta dakatar da ƴar takarar gwamnan jihar Adamawa a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar. APC ta dakatar da Aisha Binani, daga jam'iyyar.
Matar Atiku ta yi kaca-kaca da gwamnatin Buhari, ta ce sam babu abn da ke faruwa mai kyau ko ya faru tun hawansa na farko zuwa yanzu. Ta ce an sha bakar wahala.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar NNPP, yace yanzu shugaba Buhari ya mayar da dukkanin masu yin takara talakawa, dalilin sauya fasalin kuɗi da Buhari yayi
David Chigbu, mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na Abia ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APGA yayin da ake tunkarar zabe yana mai ikirarin PDP a jihar mayaudara ne
Gwamnan jihar Benuwai dake arewa ta tsakiya a Najeriya, Samuel Ortom, ya ƙara tabbatar da goyon bayansa ga burin tsohon gwamnan jihar Anambra, Mista Peter Obi.
Kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta ya bayyana cewa, akwai yiwuwar zaben bana ya samu tasgaro yayin da kowa ke jiransa. Rashin kudi ne zai jawo matsala.
Abdullahi Umar Ganduje ya yi wasu kalamai masu zafi da ake ganin da Muhammadu Buhari yake. Gwamnan yana zargin an yi canjin kudi ne domin a hallaka APC a 2023.
Mai neman shugabancin Najeriya karkashin inuwar jam'iyyar APC mai mulki, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Ya ziyarci gwamnan Oyo, Seyi Makinde a Ibadan yau Alhamis.
Siyasar Najeriya
Samu kari