Siyasar Najeriya
Gwamnatin Adamawa ta kare kanta dangane da matakin sanya hoton gwamna Ahmadu Finfiri a jikin buhunan shinkafar tallafin rage zafin cire tallafin man fetur.
Yayin da ake tunkarar zaben gwamnan jihar Kogi a watan Nuwamba mai zuwa, tsohon mataimakin gwamna a inuwar PDP, Arc Abayomi Awoniyi, ya fice daga jam'iyyar.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana yadda ya zama ɗalibi mai hazaƙa da kwazo lokacin da ya ke karatun digirinsa na farko, ya ce har koyarwa yana yi.
Tsohon gwamnan Ribas kuma Ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya fara neman NWC na ƙasa ya dakatar da Atiku Abubakar, Tambuwal da masu goya musu baya.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya karyata labarin cewa ya taya shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu murnar nasarar da ya samu a Kotun zabe.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Najeriya kuma ɗan takarar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya yi wa Kashim Shettima, martani mai zafi
Manyan yan takarar shugaban ƙasa biyu na tsagin adawa, Atiku Abubakar da Peter Obi sun ce zasu ɗaukaka kara kan hukuncin da Kotun zabe ta yanke ranar Laraba.
Hamzat Lawal ɗan rajin ƙarin hakƙin ɗan adam ya buƙaci Atiku Abubakar da Peter Obi su dunƙule waje ɗaya domin kawar da shugaban ƙasa Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Babban daraktan VON, Osita Okechukwu, ya bayyana cewa kwaɗayi da haɗamar tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ne ya sa PDP ta sha ƙashi a zabe.
Siyasar Najeriya
Samu kari