Siyasar Najeriya
Shugaban kasa Bola Tinubu na cikin tsaka mai wuya yayin da kotun zabe ke matakin karshe na zartar da hukunci kan kujerarsa. Zai san makomarsa a yau Laraba.
Majalisar dokokin jihar Oyo ta amince da buƙatar mai girma gwamna Seyi Makinde, na karɓo rancen kuɗi Naira biliyan 50 domin tafiyar da harkokin gwamnatinsa.
Rigingimun cikin gida ne neman kai jam'iyyar NNPP ƙasa, yayin da tsohon shugaban jam'iyya na ƙasa, Farfesa Rufa'i Ahmed, ya sanar da ficewa daga Jam'iyyar.
Kotun sauraron ƙarar sanatan Kogi ta Gabas ta yanke hukuncinta kan shari'ar neman ƙwace nasarar sanatan APC. Kotun ta soke tare da umartar a sake wani zaɓen.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya haƙura ya janye ƙarar da ya kai gwamna Obaseki gaban babbar kotun tarayya bayan zaman sulhu da masu faɗa a ji.
Kwamitin zartarwar New Nigeria People's Party (NNPP) na kasa ya kori dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Sanata Rabi’u Kwankwaso. Hukuncin ya fara aiki.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya bai wa sabbin ciyamomi 18 da Allah ya baiwa nasara a zaben kananan hukumomin da aka kammala ranar Asabar da ta gabata.
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana hakikanin abunda ya sa ya ɗauko Umaru Musa Yar'adua ya zama magajinsa duk kuwa da ya san bai da lafiya.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya naɗa abokin fafatawarsa a zaben gwamna karkashin NNPP da wasu mutane 8 a matsayin masu bada shawara ta musamman.
Siyasar Najeriya
Samu kari