Siyasar Najeriya
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Ribas ta kammala sauraron ƙarar da ɗan takarar APC ya kalubalanci nasarar gwamna Fubara na jam'iyyar PDP.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta fara bin matakan rijistar kafatanin mambobinta sama da miliyan 40 ta na'ura mai kwakwalwa domin tunkarar zaben 2027.
Farfesa Wole Soyinka bai rudu da dumin kirjin magoya bayan Peter Obi ba, ya zargi kusoshin tafiyar LP da yaudarar matasa, su ka rika zanga-zanga a kan zabe
An ankarar da INEC cewa Rabiu Kwankwaso da mutanensa su na yi wa NNPP shisshigi. Wani Lauya ya bukaci hukumar ta yi watsi da shirin canza tambarinsu.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu nq jihqr Legas ya rantsar da sabbin kwamishinoni 38 da majalisar dokokin jihar ta tantance bayan kai ruwa rana da wasu hadimai.
Shugaban majalisar wakilan tarayya, Honorabul Tajudeen Abbas Ph.D, ya musanta labarin cewa alaƙarsa da gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ta yi tsami.
Majalisar dokokin jihar Ogun ta karɓi sunayen ƙarin kwamishinoni 10 da gwamna Dapo Abiodun ya aiko mata kuma za ta fara tantance su yau Laraba 13 ga watan Satumba.
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Bala Ngilari, ya jaddada cewa tsawon lokacin da ga shafe a kan mulki, bai taɓa samun kuɗi naira biliyan ɗaya ba a asusu.
Primate Elijah Ayodele na cocin INRI Evangelical Spiritual ya yi hasashen cewa Gwamna Hope Uzodimma zai koma kan kujerarsa bayan zaben gwamnan jihar Imo.
Siyasar Najeriya
Samu kari