Siyasar Najeriya
Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaben mambobin majalisun tarayya mai zama a jihar Legas ta rushe nasarar ɗan majalisa na jam'iyyar LP, ta ce a koma akwatun zaɓe.
Rikicin jam'iyyar PDP na neman dawowa sabo yayin da aka fara musayar yawo da kace-nace tsakanin tsagin Atiku Abubakar da Ministan Abuja, Nyesom Wike.
Kotun zaɓen NASS mai zama a jihar Neja ta soke nasarar ɗan Jerry Gana, tsohon ministan yaɗa labarai, ta bada umarnin a shirya zaɓe ciko nan da kwana 90.
Kotun zabe ta tsige dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Kumbotso ta jihar Kano, Idris Dankawu na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP).
Kotun sauraron ƙorafe-korafen zaben majalisar tarayya mai zama a Umuahia, jihar Abiya ta tsige yan majalisar Labour Party guda 2, ta baiwa APC da APGA.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa watau PDP reshen jihar Kwara ta fara cike gurbin kujerun shugabanninta da suka yi murabus da waɗanda NWC ya dakatar.
Yayin da ake tunkarar zaben gwamnan Bayelsa, gwamna Diri ya rasa ɗaya daga cikin hadimansa da tsohon kakakinsa, sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Bayan samun matsaloli a baya, a karshe mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shuaibu ya kwashe kayansa daga ofishinsa da ke gidan gwamnatin jihar.
Fitaccen mawakin siyasar nan, Rarara zai ba da aikin yin tituna a wasu yankunan jihar Katsina duba da bukatarsu da ake yi. Ya bayyana yadda zai kasance.
Siyasar Najeriya
Samu kari