Siyasar Najeriya
Masu zanga zanga a Jigawa sun bukaci gwamna Umar Namadi ya sauke kwamishinan noma na jihar, Muttaka Namadi daga karamar hukumar Ringim kan rashin yin aiki.
Mutanen yankin ƙaramar hukumar Ringim a jihar Jigawa sun yi zanga-zanga a kofar shiga gidan gwamnatin jihar jiya Alhami, sun nemi a tsige kwamishina.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I.Jibrin ya tarbi babban jigon PDP na Kano wanda ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Korarrun shugabannin jam'iyyar APC a jihar Benue sun garzaya gaban kotu. Shugabannin sun kai karar Abdullahi Umar Ganduje saboda kin bin umarnin kotu.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya ce yana da yaƙinin babu mai zarginsa da cin hanci da rashawa ko ya sauka daga mulki, ya nuna yana da rikon amana.
Tsohon mai ba jam'iyyar PDP shawara kan harkokin shari'a ya caccaki ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike. Ya bukaci ya fice daga jam'iyyar PDP.
Sanatoci daga Arewacin kasar nan sun shiga jerin yan Najeriya da su ka kadu da labarin kisan Sarkin Gobir, Alhaji Isa Bawa bayan gana masa azaba a jihar Sokoto.
Rikicin cikin gida na PDP ya sake buɗe sabon shafi da shugaban jam'iyya na ƙasa suka fara shirin sauke Gwamna Fubara na jihar Ribas, sun koma bayan Wike.
Jam'iyyar APC ta rushe shugabanninta na jihar Benue. APC ta yi hakan ne duk da umarnin kotu da ya hana ta daukar wannan matakin. Jam'iyyar na fama da rikici a jihar.
Siyasar Najeriya
Samu kari