Siyasar Najeriya
A yayin da ake ta shirin tunkarar zaben 2027, hadimin Alhaji Atiku Abubakar ya musanta cewa masu son kafa hadaka sun zabi ADA a matsayin jam'iyyar su.
Yayin da aka fara shirin zaben 2027, ana zargin cewa APC na kokarin cire Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima daga tikitin 2027, saboda rikice-rikicen siyasa.
Gamayyar 'yan adawa a Najeriya sun fara shirin kafa jam'iyyar adawa mai suna ADA domin tunkarar APC a 2027. Tarihin Akin Ricketts da sauran shugabannin ADA.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta fitar da gargadi kan fara ruguza allunan tallan Bola Tinubu a takarar zaben 2027. Yan sanda sun ce za su hukunta wanda aka kama.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bai da wata barazana a babban zaben shekarar 2027 da aƙe tunkara.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya ce 'yan adawa masu yukurin kafa ADA domin kayar da Tinubu wasan yara kawai su ke. Ya ce ba irin na APC za su yi ba.
A watan Nuwamba, 2025 hukumar zaɓe mai zaman kanta watau INEC za ta gudanar da zaɓen gwamna a jihar Anambra, mun haɗo masu manyan yan takara huɗu.
Jagororin adawar Najeriya karkashin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar sun nemi INEC ta masu rijistar sabuwar jam'iyya mai suna ADA.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce mulkin Uba Sani a Kaduna ya kawo sauyin da ake bukata a harkar tsaro da ci gaba.
Siyasar Najeriya
Samu kari