Siyasar Najeriya
Tsohon kwamishinan matasa kuma ɗan takarar gwamnan LP a zaɓen 2023, Udengs Eradiri ya shawarci gwamnan Bayelsa da Sanata Dickson su koma jam'iyyar APC.
A wannan labarin, za ku ji cewa sabuwar barazana daga Kudu maso Gabas ta kunno cikin PDP, yayin da jagororin yankin suka yi barazanar ficewa daga cikinta.
Rahotanni sun nuna cewa gwamnonin APC, ministoci da mambobin kwamitin gudanawar karkashin Ganduje sun yi wani taron sirri a daren jiya Laraba a Abuja.
A wannan labarin, za ku ji cewa hadimin shugaban kasa, Daniel Bwala ya ce siyasar tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El Rufa'i ta samu gagarumar matsala.
Masu sharhi sun ce dabarun Bola Tinubu da Abdullahi Ganduje na jawo ƴan adawa zuwa APC sun haddasa mafi girman sauyin sheka a tarihin siyasar Najeriya.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yafi samun goyon baya a yanzu a Kaduna fiye da lokacin Nasir El-Rufai.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya gana da sarakunan Kudu Maso Kudu a Benin. Gwamnan ya roki sarakunan su goyi bayan tazarcen Bola Tinubu a 2027.
Za ku ji cewa Hakeem Baba-Ahmed ya ce ‘yan siyasa na yanzu na nemawa kansu mafita ne kawai,kuma talaka ya gaji, saboda haka zai nemi ‘yancinsa a zaben 2027.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta nuna takaicinta kan ficewar sanatocinta guda uku zuwa APC a.jihar Kebbi. PDP ta ce sun ci amanarta kan komawa APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari