Siyasar Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa jigo a jam'iyyar adawa ta PDP, Bode George ya nemi shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya yafewa gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara.
Gwamnatin Bola Tinubu ta rasa wasu manyan jami'ai a shekara biyu da hawa mulkin Najeriya. Ajuri Ngelale, Hakeem Baba Ahmed da Aliyu Audu sun yi murabus.
Masarautar Pantami ta fitar da takardar yabo da Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami kan kokarin da yake a Najeriya. Sarkin Pantami, Yakubu Abdullahi ya yi magana.
Fitaccen malamin nan, jagoran INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele ya shawarci shugaba Bola Tinubu da kada ya sauya Kashim Shettima.
Tsohon ministan sufuri a gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ya shirya yin hadaka don kalubalantar Bola Tinubu a 2027.
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa kuma fitaccen ɗan jarida, Dele Momodu ya ve ba zai taɓa shiga APC ba duk da ba ya jin daɗin abubuwan da ke faruwa a PDP.
Gwamnatin Anambra ta nemi N800m daga jam'iyyun siyasa 16 domin ba su izinin gudanar da yakin neman zaben gwamnan jihar da za a gudanar a Nuwamba, 2025.
Air Peace ta yi Allah-wadai da halin tashin hankali da wani ɗan siyasa da ya nuna a filin jirgin Legas bayan ya rasa jirgi. An ce dan siyasar ya farmaki ma'aikata.
Sanata Ndume ya ce gwamnoni 22 sun goyi bayan Jonathan a 2015, amma duk da haka ya faɗi zabe. Ya gargadi Tinubu kan maimaita kuskuren. Sai dai an gano kuskuren Ndume
Siyasar Najeriya
Samu kari