Siyasar Najeriya
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya bayyana cewa za su tabbatar da cewa an kirga kuri'un da aka kada musu a zaben 2027.
Bayan jita jitar jifan sarki Muhammadu Sanusi II yayin hawan Nasarawa, mai daukar hoto a Kano, Salim Ameenu ya ce na'ura ce ta fadi ka n sarkin ba jifa ba.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Ekiti kuma jigo a babbar jam'iyyar hamayya ta PDP, Fayemi Fayose ya ce gwamnatin Bola Tinubu ta fi ta Muhammadu Buhari.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar LP, Peter Obi ya ve lokaci ya yi da ƴan Najeriya za su farka daga barci, su canza wannan gwamnatin ta APC a 2027.
Yan Majalisu na jam'iyyun adawa a Najeriya sun bayyana cewa ka da aga lafin dakataccen gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara idan ya amince ya koma APC.
Fayose ya kai ziyarar Sallah ga Tinubu, ya yaba masa kan kokarin tattalin arziki. Ya musanta sauya sheka, yana mai cewa ba zai bar PDP ba duk da matsalar ta.
Babban jigo a APC, Jesutega Onokpasa ya rasu. A ranar Talata aka sanar da rasuwar Jesutega Onokpasa. Ya shahara da raddi wa Bola Tinubu kan 2027.
Dan majalisa mai wakiltar Udi/Ezeagu, Hon Sunday Umeha a Majalisar Tarayya ta ja ragamar mambobin LP sama da 10,000, sun sauya sheƙa daga LP zuwa APC.
Dele Momodu ya jaddada cewa sai jam'iyyun adawa sun haɗa kai za su iya kayar da Tinubu a 2027, saboda APC na ƙoƙarin raunana PDP da rikicin cikin gida.
Siyasar Najeriya
Samu kari