Siyasar Arewa
Rikicin siyasa ya ɓarke tsakanin gwamnan jihar Neja, Bago da mataimakinsa Yakubu Garba, wanda aka ce ya fara kwashe kaya daga gidan gwamnati, da zummar barin aiki.
Wata kungiyar matasan Arewa ta AYM ta bukaci shugaban kasa Bola Tinubu ya dauki Kirista dan Arewa a mataimaki domin samun nasara a zaben 2027 mai zuwa.
Wasu dandazon magoya bayan PDP da NNPP sun sauya sheƙa zuwa APC a Jigawa. Gwamna Namadi ya karɓe su tare da jaddada adalci da haɗin kai a jam’iyyar.
Tsohon Gwamnan Sakkwato, Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya caccaki ’yan siyasa kan yadda suke sauya sheka ba tare da adawa ta hakika don talakan Najeriya.
Tsohon mataimakin Sufeto-Janar na ‘yan sanda, Ari Muhammed Ali, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC bayan ritaya, yana neman kujerar Sanata a 2027.
Bayan yada jita-jitar komawar wasu gwamnonin APC zuwa tafiyar Atiku Abubakar, gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya ce ba zai taba barin jam'iyyarsa ba.
Dr. Hakeem Baba-Ahmed ya ce ya bar mukaminsa na Mai ba mataimakin shugaban kasa shawara a kan harkokin siyasa saboda yadda ake tafiyar da gwamnatin tarayya.
Timi Frank ya zargi Tinubu da tunzura Arewa da Kudu don burin dawowa mulki a 2027, ya ce ya na amfani da kabilanci da barazana don cimma manufarsa.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa shugaban karamar hukumar Fufore, a jihar Adamawa, Hon. Shuaibu Babas, ya rasu bayan fama da doguwar rashin lafiya.
Siyasar Arewa
Samu kari