Siyasar Arewa
An samu yawaitar masu garkuwa da mutane a yankin Arewacin Najeriya a 2024. Hakan ya sanya gwamnonin Arewa aik da 'yan sa kai domin yakar 'yan bindiga
Rt. Hon Tajuddeen Abbas ya fara hada kan 'yan majalisa a kan kudirin harajin Tinubu. Ana zargin Kakakin majalisar ya zauna da wasu shugabanni a kan batun.
Tsohon gwamnan Adamawa, Boni Haruna ya musanta labarin ba da cin hanci domin zarcewa a zaben 2003 inda ya ce hakan cin mutuncinsa ne da Olusegun Obasanjo.
Reno Omokri, tsohon hadimin Goodluck Jonathan ya gargadi yan Arewa game da zaben 2027 da lalata siyasarsu inda ya ce sun fi kwashe shekaru a mulkin Najeriya.
Kungiyar matasan Arewa (AYCF) ta yi magana kan zaben 2027 inda ta ce idan Bola Tinubu bai gyara ba zai fuskanci barazana daga yankin saboda halin da ake ciki.
A yau Juma'a 16 ga watan Disambar 2024 sakataren gwamnatin jihar Bauchi, Ibrahim Kashim ya ajiye mukaminsa wanda nan take aka maye gurbinsa na riƙon ƙwarya.
Gwamnatin jihar Benue ga ƙaryata rahoton da ake yaɗawa cewa tana nuna wariya ga wasu yan Majalisar dokoki masu goyon bayan Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume.
Sanata David Jimkuta da ke wakiltar Taraba ta Kudu ya ce har aikin acaba ya yi domin rufawa kansa asiri kafin shiga Majalisar Tarayya inda ya yabawa Nyesom Wike.
Dan Majalisar Wakilai daga jihar Zamfara, Hon. Aminu Sani Jaji ya karɓi dubban magoya bayan PDP da sauran jam'iyyun adawa a jihar zuwa jam'iyyar APC.
Siyasar Arewa
Samu kari