Shehu Sani

Mahadi zai bayyana: Kwankwaso zai shiga Kano
Mahadi zai bayyana: Kwankwaso zai shiga Kano
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A ganawar ta da wakilin jaridar Vanguard, Hajiya Binta Sifikin ta bayyana gamsuwar tad a yadda magoya bayan Kwankwaso ke cigaba da shiga lungu da sako domin wayar da kan jama’a da yada akidar Kwankwasiyyya tare da yin kira gare su