Shehu Sani
An sace wayar salular tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Arc. Namadi Sambo a wurin wani taro a Abuja. Sanata Shehu, tsohon dan majalisar tarayya, wanda
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya, Shehu Sani ya ba da shawara kyauta ga dukkan gwamnonin Najeriya masu ci a fadin kasa
Hakan ya faru ne saboda sun sha kaye a takarar neman mukamai daban-daban a lokacin zaben fidda gwani na jam’iyyar. Gwamna Wike ne ke kan gaba a jerin sunayen.
Tsohon Sanata ya gargadi ‘Yan PDP a kan yunkurin tunbuke Shugaban kasa. Shehu Sani yace Sanatocin PDP su ajiye batun tsige Buhari a gefe, ba zai taba yiwuwa ba.
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa tuntuni ya kamata ace an tsige Shugaba Muhammadu Buhari daga mukaminsa. Sani ya bayyana hakan ne bayan sanatoci na jam'iyyun
Tsohon Sanata ya wanke Kashim Shettima daga zargin alaka da ‘Yan Boko Haram. Ana tuhumar 'dan takaran APC da hannu wajen rikicin Boko Haram da sace 'Yan Chibok.
Shehu Sani, wanda shine shugaban Civil Rights Congress, ya sha alwashin bayyana a yayin zanga-zangar domin ara muryarsa wurin kiran gwamnati da ta dauka mataki.
Wani bincike da StatiSense ta gudanar ya tabbatar da Atiku, Buhari da Yemi Osinbajo sun fi kowa suna. Amma yawan mabiya a Twitter bai nufin cin zabe a Najeriya
Rahotannin dake yawo kan cewa 'dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu, bai mika takardun shaidar kammala karatun firamare da sakandare ba.
Shehu Sani
Samu kari