Shehu Sani
Sanata Shehu Sani ya ce idan da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ne ya tara bashi kamar yadda gwamnatin Muhammadu Buhari ta yi, da tuni ya shirya zanga-za
Sanata Shehu Sani, tsohon dan majalisar dattawa daga jihar Kaduna ya bayyana yadda jam'iyyun siyasa za su zabo 'yan takarar shugaban kasa na zaben 2023 mai zuwa
Shehu Sani ya yi martani kan yunkurin da Osinbajo ya yi na cewa zai bi sahun Buhari idan ya zama shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa. Ya ce yaudara ce kawai.
Shehu Sani, tsohon sanata ya bayyana rashin amincewarsa da bukatar Kungiyar Dattawan Arewa, NEF akan cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi murabus saboda ga
Sheikh Nuru Khalid ya gamu da fushin 'yan kwamitin masallaci, inda suka dakatar dashi saboda fadin abin da ya saba da abin da ransu ke son ji. 'Yan Najeriya sun
Shehu Sani ya bayyana irin yadda shugabannin 'yan bindiga ke samun damar tattaunawa da gidajen jaridu, amma kuma ake samun tsaiko wajen kama su a kasar nan.
Dan majalisa da ya wakilci yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Shehu Sani, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yan kasar damar mallakar makami.
‘Yan siyasar sun kuma yi kira ga gwamnati da ta kara maida hankali wajen tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin 'yan kasar, musamman a irin wannan lokaci..
DCP Kyari da wasu mutane shida na fuskantar tuhumar safarar miyagun kwayoyi daga hukumar NDLEA ta Najeriya, inda suke gaban kotun bisa wannan zargi na barna.
Shehu Sani
Samu kari