Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Shugaban sarakunana gargajiya na jihar Neja, Etsu Nupe, Alhaji Yahaya Abubakar, ya zargi gwamnatin, Abubakar Sani Bello, da nuna bangarenci da rashin iya shugabanci yaa ce gwamnatin jihar Neja na yanzu, an ‘yan uwa da abokan arzik
Jami’in DSP Magaji Majiya wanda ke magana da yawun bakin ‘Yan Sandan Najeriya a Kano ya bayyana cewa wani Yaro ya shiga uku bayan an yi ram da shi yana karya da sunan Sarkin Kano wata mata ce dai ta fallasa shi.
Sarkin Kano,Muhammadu Sanusi,ya bayyana cewa yana daga cikin uban ƙungiyar Fulani wanda aka sani da Miyetti Allah (MACBAN).Ya ce sauran sun hada da sarkin Sakkwato da sarkin Katsina da sarkin Zazzau da kuma lamido na Adamawa
Kamfanin dillancin labaru, NAN, ta ruwaito babban mai kaddamarwa, Alhaji Aliko Dangote ne ya fara bude taro, inda ya siya kwafin littafin akan naira na gugan na
Sarkin Kano, mai martaba Malam Muhammadu Sanusi 11, ya dakatar da Hakimin karamar hukumar Takai dan tsohon Sarkin Kano Ado Bayero a kan rashin biyayya
Mun kawo maku labarin yadda Sarkin Kano Muhammadu Sanusi I kakan Sarkin yanzu ya bar gadon Sarauta. Shin Barewa za tayi gudu 'Dan ta yayi rarrafe kuwa?
Sheikh Bala Lau tare da manyan malaman Izala sun kai ziyarar ne a ranar Litinin 24 ga watan Afrilu inda suka gana da mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II
Da alamu dai har yanzu kura bata lafa ba biyo bayan zancen da sarkin Kano Muhammadu Sunusi II yayi akan yankin Arewa, inda aka jiyo Farfesa Ango Abdullahi yana
watsi da dokar kayyade auren mata sama da daya a tsakanin talakwa wanda Sarkin Kano mai martaba Muhammadu Sunusi II ke kokarin samarwa tare da tabbatar da ita a
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari