Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Mun samu labari cewa Turakin Ilorin Bukola Saraki ya biya Sarakunan biya Sarakunan Kasar Kwara wasu albashin su da su ka makale na wata da watanni wanda har wasu sun fara cire ran cewa kudin za su fito a Duniya.
Su dai yaren Banyankole a kudu maso yammacin kasar Uganda dai abin ya bambamta. Idan masoya zasuyi aure, daya daga cikin amfanin kanwar uwa shine ta kwanta da Angon domin tantance jarumtarshi da kuma tabbatar da cewa zai iya haihu
Sai dai hakan kuma ya zafafa tsama da ake samu tsakanin dariku dake cikin ita kanta jama'ar sunnar masu kiran kansu salaf, wadda ake ganin kafirta juna karara da suke yi a matsayin ummul-aba'isin rarrabuwar kai tsakanin musulmi.
Muhammad Sani Abdullahi, saurayi dake da babban aiki a majalisar dinkin duniya a New York ta Amurka, ya sami kira daga Kaduna domin ya taimakawa sabon gwamna El-Rufai, a ma'aikatar kasafin kudade lokacin yana da shekaru 35...
A cewarsa dai, tsoron kasar Rasha ta wancan lokacin, mai yada akidar Kwaminisanci da gurguzu, wanda yake tafe da ilhadi na kin yarda da samuwar alloli, yasa Turawa suka ingiza Saudiyyar yada tata zazzafar akidar ta son addini da..
Kasar Najeriya tana da gawurtattun Sarakunan gargajiya masu tarin dukiya dake jagorantar al'umma a yankuna daban-daban na yankunan kudu da Arewacin kasar nan. Wannan rubutu yana kunshe da rahoton attijaran Sarakuna 5 na kasar nan.
Za ku ji cewa an yi nisa kwarai da gaske a wani aiki da ake ta faman yi na titin kasa a Unguwar Kofar Ruwa a cikin karamar Hukumar Dala Garin Kano. Wannan yana cikin ayyukan da Gwamna Kwankwaso ya fara a lokacin sa.
Farfesan ya bayyana cewar za’a gudanar da bikin ne a ranakun 3 zuwa 7 ga watan Afrilun bana, daga cikin daliban da za’a yaye, 5,401 sune masu digiri na farko, sai masu digiri na biyu su 1,833, da kuma masu digirin digirgir su 70.
Rahotanni sun nuna cewa kotu a jihar Kano, ranar Litinin ta yankewa wani dalibi, Sultan Bello, mai shekaru 20, hukuncin dauri na tsawon watanni 36, bisaga Sojan Gona da yakeyi da sunan sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari