Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii

Wata gobara ta kone shago 1 da daki 12 a birnin Kano
Wata gobara ta kone shago 1 da daki 12 a birnin Kano
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Kakakin hukumar kasha gobara ta jihar Kano, Alhaji Saidu Mohammed, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) jiya, Litinin, a Kano cewar lamarin ya faru ne da misalign 11:50 na safiyar ranar. “Mun samu wani kiran gagga

Abinda nake son cimma a Afrika – Aliko Dangote
Abinda nake son cimma a Afrika – Aliko Dangote
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Dangote ya kara da cewar, gidauniyar sa ta raba adadin kudi biliyan N2.5bn ga mata marasa karfi 256,500 a jihohin Kano, Legas, Jigawa, Kogi, Adamawa, Borno da Yobe. Babbar Darekar gidauniyar Dangote, Halima Aliko Dangote, ta bayya