Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Kwanaki kungiyar Kano First Forum ta nemi a hana Gwamna Abdullahi Umar Ganduje cin bashi. A jiya Alkali ya halattawa Gwamnatin Ganduje karbo danyen bashin.
Sarki da Hakimi sun rasa kujerunsu a dalilin mummunar rigimar da ta barke a kan fili. Gwamna ya karbe filayen da ake rigima a kai, ya kara baza sojojin kasa.
Duke of Shomolu Productions zai shirya wasan kwaikwayo a game da tarihin Sarakunan Kano kamar yadda aka yi na tarihin Obafemi Awolowa da Olusegun Obasanjo.
Malam Muhammadu Sanusi ya tanka masu rade-radin cewa yana goyon bayan Peter Obi. Tsohon Sarkin ya fito ya nesanta kansa da wani rubutu da ake yadawa da sunansa
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya yiwa jihar Nasarawa addu’an samun masu zuwa hannun jari a cikinta kamar yadda jam'iyyar APC ta yi ciniki a bana.
Takarar gwamnan jihar Kano ya dauki wani sabon salo, Salihu Tanko Yakasai zai nemi gwamna a 2023. Tsohon Mai ba Gwamna Ganduje shawara ya shiga tseren 2023.
Diyar tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, Shahida ta bayar da hakuri tare da karin bayani kan ikirarin da ta yi cewa Larabawa na nuna wariyar launin fata.
Naziru Sarkin Waka, na ɗaya daga cikin fitattun mawakan Hausa dake Waƙe Sarakuna, tsohon sarkin Kano, Sanusi II, shi ne naɗa masa sarautar Sarkin Wakan Kano.
Masu ruwa da tsani da masana. a jihar Kano na ganin matukar tsohon Sarki. Sanusi na II ya shigo Kano, hakan ka iya ta da zaune tsaye a siyasance da sauran su.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari