Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Wata babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci cewa korar Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II daga jihar Kano da gwamnatin jihar ta yi bayan tsig
Shahida, yar Sarkin Kano na 14, Sanusi Lamido Sanusi, tace ta gwammace barayi su sace mata N500k a maimakon ta bawa mijinta kudin ya kara cikin gara domin auro
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya bayyana wasu maganganu kan rade-radin cewa tsohon sarki Sanusi ke da tasiri a harkokin gwamnatinsa da yake tafiya
Khalifan Ɗarikar Tijjaniyya a Najeriya kuma tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya kai ziyara ta musamman jihar Ribas, domin ganawa da yan ɗarikar sa.
Muhammadu Sanusi Lamido, tsohon sarkin Kano, ya ce alanta mulkin shugaban kasa ga yanki zai iya sa kasar nan ta kare da 'yan takara biyu marasa amfani a 2023.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana halin da Najeriya ke ciki, inda ya ce abin kunya ne kasar ta ke kiran kanta uwa ga Afrika duba da tattalin ar
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Alhaji Muhammad Sanusi, ya ce tattalin arzikin Najeriya ya na dab da rushewa matukar kasar nan ba ta sauya akalarta ba.
Kotun tarayya dake zamanta a Abuja, ta sanar da ranar da zata yanke hukunci kan shari'ar tsohon sarkin Kano, Sanusi II, da gwamnatin Kano, karkashin Ganduje.
Shugaban Darikar Tijjaniyya a Najeriya, Muhammadu Sanusi II, ya gargadi ‘yan Najeriya da su daina la’antar shugabanninsu saboda halin kunci da kasar ke ciki.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari