Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
A dandalin sada zumunta na Twitter, Adam Sanusi Lamido ya wallafa hoton mahaifisa, Muhammadu Sanusi tare da wasu ‘ya ‘yansa mata uku da suka gama karatun MSc.
Ibrahim Muhammad Aminu yana kalubalantar rawanin Sarki Ahmed Nuhu Bamalli. Tsohon Wazirin Zazzau, ya ce Gwamna Nasir El-Rufai ya saba doka wajen nada shi Sarki
Babban limamin Kano, Farfesa Sani Zahradeen ya ce yana shirin tada sallar Juma'a bayan ya gama karanta Khuduba sai kawai ya ji karar fashewar bam da harbi.
Tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II, ya ce 'yan siyasar Najeriya na amfani da kudi a lokacin zabe wajen sayen kuri’u, don haka ya yabi sabon tsarin CBN.
Hafsat Sanusi Lamido wacce aka fi sani da Fulani Siddika Sanusi ta kammala digirinta na biyu a fannin shari’a daga jami’ar Soas dake Landan a ranar Laraba.
A wannan rahoton, mun tattaro jerin shahararrun masu kudin da ake da su daga jihar Kano. Ya kamata a sani, ba Legit.ng Hausa ta gudanar da wannan bincike ba.
Abdullahi Ganduje ya amince a kara kudi domin a kammala titi a Kwankwaso. Titin da ake yi a karamar hukumar Madobi zai taimakawa mutanen tsohon Gwamnan Kano.
Maganar da ake yi, an samu rashin zaman lafiya bayan jami’an tsaro sun cafke Aogun na Iree, an kona fadar Sarkin Iree, ana tunanin wutar ta shafi wasu wurare
An nemi hana masu Keke Napep amfani da manyan titunan Kano. Amma sai ga sanarwa cewa gwamnatin jihar Kano ta janye wannan hukunci sai nan gaba, meya jawo hakan?
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari