Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya siffanta Najeriya a matsayin kasar dake da arzikin man fetur amma babu kudin shiga, inda ya bayyana kaduwa da halin
Gwamnatin Jihar Ebonyi ta dakatar da Mai martaba Sarkin Isinkwo a jiya. An ji wannan labari ne a wata sanarwa da ta fito daga ofishin Sakataren gwamnatin jiha.
Muhammadu Sanusi II, ya shawarci yan Najeriya da kada su zabi duk dan takarar shugaban kasar da yace abubuwa zasu yi sauki da idan har aka zabe shi a 2023.
Tsohon gwamnan bankin CBN kuma tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, ya bayyana cewa yanzu fa Najeriya bashi ake karba don biyan wani bashin da aka ci.
Tsohon gwamnan bankin CBN kuma tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, ya bayyana rashin amincewarsa da ikirarin shan man fetur lita 66m a rana da NNPC..
Tsohon sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi kuma mataimakin shugaban hukumar bunkasa saka hannun jari na Kaduna, ya ce yana tausayin wanda zai gaji Shugaba Muhamma
Tsohon Gwamnan CBN, Sanusi Lamido Sanusi a ranar Asabar, ya sanar da ‘Dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu cewa bashi da jam’iyyar siyasa.
Tsohon Sarki Muhammadu Sanusi II Ya Zauna da Peter Obi a wani gidansa da ke kasar waje. Obi yace a zamansa sun tabo batun cigaban kasa da kuma tattalin arziki
Fastoci daga coci sun tana musuli murnar Maulidi (zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad, SAW) a filin motsa jiki na Ahmadu Bello da ke Kaduna a ranar Asabar.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari