Muhammadu Sa'ad Abubakar
Sarkin Musulmi kuma Sultan na Sokoto, mai martaba Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ziyarci Gwamna El-Rufai ne domin tattauna halin da Kudanin Kaduna ke ciki.
Rahoto da muke samu ya nuna cewa kwamitin duban wata ta kasa karkashin majalisar koli ta harkokin Musulunci, ya ce Juma'a ce 1 ga sabuwar shekarar Musulunci.
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar ya bukaci shugabanni da s dunga jin shawara cewa daukar shawarwari kan sa a gyara kura-kurai a koda yaushe.
Kusan kan Musulmai da Kiristoci ya hadu a kan kashe-kashen da ake yi a Najeriya. Kungiyar NIREC ta ce dole gwamnati ta tashi tsaye, a kare al’ummar kasar nan.
Mai alfarma Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ce ka da ayi cincirindo wajen sallar idi. Kuma Sultan ya ba Maniyyatan da su ka gaza sauke farali shawara.
Manyan kungiyoyi da ‘Yan siyasa sun fara fafutukar ganin Ibo sun karbi mulkin kasa, su na kokarin ganin Inyamuri ya zama Shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa.
Sultan Mohammed Saad Abubakar ya ba Gwamnati shawarar yadda za a kawo karshen rashin tsaro. Sarkin Musulmi ya fadawa Gwamnatin Najeriya ta ba sojoji kayan aiki.
Bayan sanarwa da Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa’ad II ya fitar na tabbatar da daukar azumi yau Asabar, 23 a watan Mayu, akwai yiwuwar sake duba lamarin.
Kungiyar Jama’til Nasril Islam JNI, a karkashin jagorancin mai alfarma Sarkin Musulmi ta yi bayani game da sabon salon sallar Idi da za’a yi a karamar sallah.
Muhammadu Sa'ad Abubakar
Samu kari