Haduran mota a Najeriya
Wata tankar mai ta fadi, ta kashe wasu mutane yayin da ta murkushe wata mota dauke da wasu fasinjoji a wani yankin Ibadan na jihar Oyo a kudancin Najeriya.
Hukumar kare haɗurra ta ƙasa (FRSC) ta tabbatar da faruwar wani mummunan hatsarin mota, wanda ya laƙume rayukan mutum 14 tare da jikkata wasu da dama a Osun.
Gwamnatin tarayya fa bayyana ranar da take sa ran za'a kammala aikin gyaran hanyar da ta taso daga Abuja ta ratsa ta cikin garin Kaduna zuwa babban birnin Kano.
Hukumar kiyaye haɗurra ta kasa FRSC ta samu nasarar kuɓutar da wasu fasinja daga hannun wani direba da yasha giya ta bugar dashi fiye da ƙima a wani yankin Ogun
Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa reshen jihar Lagos ta bayyana kama mutane 10,455 da sukayi laifi daban-daban a manyan hanyoyin Lagos cikin watanni biyu kacal
Mutane aƙalla 10 ne aka tabbatar da sun mutu har lahira a sakamakon mummunan haɗarin mota daya rutsa dasu a kan babban titin Aba zuwa jihar Enugu a jiya laraba.
Hadarin mota a hanyar Abuja zuwa Lokaci ya yi sanadiyyar mutuwan wasu mutane 3 tare da jikkata mutum 13. An bayyana lambobin motocin da hadarin ya rutsa dasu.
FRSC sun bayyana cewa mutane 21 ne suka mutu cikin 22 da hadarin hanyar Bauchi ya afka dasu. Hukumar ta bayyana sunayen mamatan da lambobin wayar makusantansu.
Mutum 1 ya mutu, wasu da dama sun jikkata a wasy hadarurruka guda biyu da suka faru daban daban a kan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan a ranar 24 ga watan Mayu.
Haduran mota a Najeriya
Samu kari