Jihar Rivers
Sojoji da manyan motocin yaki sun mamaye gidan gwamnatin Rivers bayan dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara da mambobin majalisar jihar har na watanni shida.
Shugaba Tinubu ya yi amfani da sashe na 305(1)–(6) na kundin tsarin mulki na 1999 da ya ba wa shugaban ƙasa damar ayyana dokar ta ɓaci wajen dakatar da Fubara.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa gwamnatin rikon kwarya a jihar Ribas jim kaɗan bayan sanar da dakatar da Gwamna Fubara da mataimakiyarsa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya shiga tsakani kan rikicin siyasar da ke aukuwa a jihar Rivers. Ya dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa.
Kundin tsarin mulkin Najeriya ya tanadi sashen da ya ba da damar tsige gwamna idan aka same shi da laifi. Majalisar dokoki ta jiha ce ke da alhakin tsige gwamna.
Gobara ta kama tashar bututun mai a River bayan abubuwan fashewa sun fashe a wani hari da aka kai jihar yayin da ake tsaka da maganar tsige gwamna Fubara.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya yi martani ga 'yan majalisar Rivers bayan an tuhume shi a kan kokarin tsige shi tare da mataimakiyarsa.
An sake taso Gwamna Siminalayi Fubara a gaba bayan majalisa jihar Rivers ta aika masa da mataimakiyarsa wasikar zargin saba doka, wanda zai iya janyo tsigewa.
Rundunar ‘yan sanda ta Rivers ta musanta cewa an kai hari kan gidan Nyesom Wike, tana mai cewa rahoton ba gaskiya ba ne, don haka jama’a su yi watsi da shi.
Jihar Rivers
Samu kari