Real Madrid
A wani labarin kuma, Real Madrid ta samu nasara a kan Athletic Bilbao da ci 2-1
Mabiya addinin Buddha sun soki Cristiano Ronaldo saboda wulakanta Buddha, abin bautar su.
Asensio na Real madrid din zai yi wa Spaniya wasan da za ta yi da Estoniya a neman gurbin shiga gasar matasa 'yan shekara 21 a ranar Litinin.
Fitaccen Dan wasan gaban nan Cristiano Ronaldo na Real Madrid yace ba za a dade ba zai ajiye wasan kwallon kafa domin girma ya fara kama sa.
Dan wasan gaban nan Pierre-Emerick Aubameyang na Kungiyar Borussia Dortmund yace yana fa so ya bugawa Kungiyar Real Madrid kwallo.
An nada Tsohon dan wasan Kasar Brazil dinnan Ronaldo de Lima, a matsayin Jakada kuma mai-bada shawara a Kungiyar Real Madrid.
Ronaldo ya sanar da magoya bayan sa a shafin san a Instagram fa cewa, ya samu lafiya. @ Cristiano ya rubuta haka ne a shafin sa na Instagram
Kawo yanzu dai mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint Germain (PSG) watau Unai Emery ya kawo karshen rade-raden da akeyi
Da alamu cewa sanko na neman cin kan dan wasa Gareth Bale. Sababbin hotunan dan wasan suna nuna cewa sumar sa ta kai na cinyewa a hankali.
Real Madrid
Samu kari