Rabiu Kwankwaso
A yammacin Juma'ar nan, Sanata Abdul'aziz Yari, ya ziyarci jagoran jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, a gidansa dake babban Birnin tarayya Abuja.
Za a ji jigon jam'iyyar APC, Ambasada Ahmadu Haruna Dan Zago, ya ja hankalin magoyan jam'iyyar a kan cewa APC za ta cigaba da rike kujerar gwamnan Kano a 2023.
Kwamitin karbar mulkin Kano ya zargi Gwamna da yi wa iyalinsa gwanjon kayan gwamnati. ‘Yan NNPP sun ce a kan abin da bai kai N10m ba, aka yi gwanjon ma’aikata
Za a ji Lauyan Abba Kabir Yusuf, Bashir Yusuf Muhammad Tudun Wazirci ya yi karin haske a kan shari’ar NNPP da APC, Nasiru Gawuna ba zai ji dadin bayaninsa ba.
Gwamnan Kano mai barin gado, Abdullahi Umar Ganduje ya ce Allah ne kadai yasan wanda zai mikawa ragamar mulkinsa ranar 29 ga watan Mayu, na wannan shekara.
Buba Galadima yana da ra’ayin cewa Bola Tinubu ba zai kai labari muddin NNPP ta kalubalanci zabe a kotu, a cewarsa, su na da hujjoji masu karfi da za su gabatar
Ganduje ya yi martani mai zafi ga Kwankwaso game da kafa sabbin masarautun jihar Kano da a halin yanzu suke guda biyar sabanin daya da aka sani a shekarun baya.
Za a ji a ranar Asabar ne Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi II ya yi fita cikin kayan sarauta yayin da mutane su ke ta surutu a kan yiwuwar komawarsa mulki.
Kwankwaso ya bayyana matsayar sabuwar gwamnatin Kano da za a kafa nan kusa game da yiwuwar dawo da Sanusi II zuwa masarautar Kano bayan karbar mulkin jihar.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari