Rabiu Kwankwaso
Shugaban Jam’iyyar NNPP da ‘Dan Takaransa su na rigima Kan shari’ar zabe. Tsohon shugaban Jam’iyyar NNPP na reshen Ogun, ya ce babu wanda zai canza masu Lauya
An kori Abdulmumin Jibrin daga matsayin Darekta a Hukumar FHA mai kula da gidajen tarayya, ‘dan siyasar ya kauracewa aikinsa ba tare da kwakkwaran dalili ba.
Jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari ta nada sabon shugaba na kasa. Alhaji Abba Kawu-Ali aka zaba ya canji Farfesa Rufai Ahmed Alkali da ya ajiye aikinsa.
Gwamnan Kano ya ce azarbabin Abba Kabir Yusuf ya nuna bai san inda ya dosa ba. Abba Gida Gida ya yi wa Abdullahi Ganduje raddi duk da bai jin dadin katsalandan.
Sagir Koki, zababben dan majalisar Kano mai wakiltar Kano Municipal ya kwaikwayi maganar Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na LP yayin hirarsa da Oyedepo.
Shugaban jam'iyyar NNPP na kasa ya bayyana yin murabus daga kujerarsa saboda wasu dalilai da suka gindaya. Ya yi hakan ne bayan da NNPP ta fadi zaben bana.
Dan takarar shugaban kasa na NNPP ya bayyana dalilin da yasa bai ci zabe ba da kuma dalilin da yasa jam'iyyarsa bata tabuka komai ba a zaben da ya gabatan.
Abba Kabir Yusuf, zababben gwamnan jihar Kano ya ce ba zai biya duk wani bashin da Gwamna Abdullahi Ganduje, mai barin gado ya ciwo wa jihar Kano bayan zabe ba.
Za a ji Gwamnatin Kano ta yi kira ga zababben gwamnan jihar Injiniya Abba Kabir Yusuf ya yi hakuri, ya daina fitar da sanarwar hukuma da sunan shawara ga jama’a
Rabiu Kwankwaso
Samu kari