Jam'iyyar PDP
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya bukaci abokin hamayyarsa na jam'iyyar PDP, Asue Ighodalo, da ya karbi hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke.
A yau Alhamis, kotun ɗaukaka ƙara mai zama a Abuja ta tsara yanke hukunci a ƙarar da PDP da ɗan takararta suka kalubalanci nasarar Gwamna Okpebholo na Edo.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta kara yawan mambobinta a majalisar wakilai bayan wasu 'yan majalisa na jam'iyyun LP da PDP sun sauya sheka zuwa cikinta.
Jam'iyyar PDP ta rasa mamba ɗaya tilo da take da shi daga jihar Ondo a Majalisar Wakilan Tarayya, Hon. Olarewaju Akingbaso ya sauya sheka zuwa APC mai mulki.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku da Wike sun kauracewa taron NEC na PDP, yayin da jam’iyyar ta fitar da matsaya 10 da suka haɗa da kafa kwamitin rabon mukamai.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wik, ya yi martani mai zafi ga Sule Lamido bayan ya zarge shi da zama annoba ga jam'iyyar adawa ta PDP.
Duk da cewa Shuga Tinubu ya bada umarni, har yanzu FCTA ba ta bude hedikwatar PDP ba. Damagum ya zargi gwamnati da yunkurin hana ci gaban dimokuraɗiyya.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta zargi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da APC kan yunkurin maida Najeriya karkashin jam'iyya daya. Ta ce suna tsoron faduwa a 2027.
Jam'iyyar APC reshen jihar Akwa Ibom ta yabawa Mai girma Gwamna Umo Eno bisa yadda yake tafiyar da mulki ba tare da nuna banbancin siyasa ko wariya ba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari