Jam'iyyar PDP
Tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam, ya nuna yatsa ga gwamnan jihar Bauchi da shugaban rikon kwarya na PDP kan rikicin da ya addabi jam'iyyar.
Jam'iyyar PDP ta garzaya babbar kotun tarayya mai zama Abuja, ta shigar da ƙarar Hon Oluwole Oke saboda ya sauya sheka zuwa APC mai mulkin Najeriya.
Sanata Gyang ya tabbatar da ficewa daga PDP a wata wasiƙa da ya aika wa shugaban jam'iyyar na mazaɓarsa, ya ce ya ɗauke tsawon shekaru yana ba da gudummawa.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Dele Momodu ya yabawa Bola Tinubu da ya takawa Nyesom Wike birki kan rufe ofishin PDP da wasu wurare a birnin tarayya.
Hukumar FCTA ta rufe hedikwatar PDP da ke Abuja bisa kin biyan harajin fili. An garkame wurin bayan ma'aikatan FCTA sun ba ma’aikata PDP damar fitar da kayansu.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce an karya alkawarin da ya aka cimma da shi a PDP. Ya ce zai cigaba da gwagwarmaya da gwabzawa da PDP don kawo adalci.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban ADC, Dr.Ralphs Okey Nwosu, ya ce za a kammala tattaunawar hadakar siyasa cikin makonni 2, don tunkarar 2027.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro ya nuna kwarrin gwiwar cewa PDP ba zata ruguje ba. Ya tabo batun jam'iyya dayaa Najeriya.
Rahotanni sun ce wasu matasa a garin Toro a jihar Bauchi sun fusata inda suke ihu ga Sanata Shehu Buba bisa abin da suka kira rashin tabuka komai.
Jam'iyyar PDP
Samu kari