Jam'iyyar PDP
Gwamnan jihar Akwa Ibom ya karya da sabuwar matsala jim kaɗan bayan ya shiga APC, kwamishinan ayyuka na musamman, Ememobong ya yi murabus nan take.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya sanar da sauya sheƙarsa daga PDP zuwa APC mai mulkin Najeriya, ya ce lokaci ya yi da zai matsa kusa da gwamnatin tarayya.
Shugaban kwamitin sulhu na jam'iyyar PDP, Bukola Saraki, ya bayyana cewa yana bakin kokarinsa wajen ceto jam'iyyar. Ya nuna cewa za ta farfado nan da 2027.
Mai magana da yawun gwamnan Osun, Olawalw Rasheed ya bayyana cewa zuyarar da iyalan Adeleke su kai wa Bola Tinubu ɓa ta da alaƙa da batun komawa APC.
Kotun sauraron kararrakin zabe a jihar gwamnan Ondo ta tabbatar da nasarar Lucky Aiyedatiwa, ta kuma yi watsi da karar jam'iyyun PDP da kuma na SDP.
A labarin nan, za ji cewa ana zargin jam'iyya mai mulki ta APC da amfani da hukumonin gwamnati wajen tilastawa yan adawa su sadudu tare da komawa cikinta.
Bayan wasu jiga-jiganta sun karbi muƙami a gwamnatin Agbu Kefas, jam’iyyar APC mai adawa a Taraba za ta hukunta ‘ya’yanta da suka amince ta tayin muƙaman.
Ministan birnin Tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike ya ce yana kuka duk lokacin da ya tuna yadda Siminalayi Fubara ya ci amanarsa duk da taimakon da ya yi masa.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa babu wanda ya isa ya kore shi daga jam'iyyar PDP. Ya ce zai kuma ci gaba da zama a cikinta.
Jam'iyyar PDP
Samu kari