Jam'iyyar PDP
Kotun daukaka kara dake zaune a birnin Fatakwal, jihar Rivers ta yi watsi da tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, Uche Secondus, ya shigar.
Gwamnonin jihohi hudu na jam'iyyar PDP sun dira jihar Oyo domin zawarcin tsohon gwamnan jihar Mimiko zuwa jam'iyyar PDP. A halin yanzu sun shiga tattaunawa dash
Jam'iyyar PDP na shirin taron gangami a karshen mako, lamari na kara zama wani iri yayin da ake ci gaba da fuskantar kalubale daga bangarori da yawa na jam'iyya
Shugaban kwamitin amintattun jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Walid Jibril, ya yi kira ga dakataccen shugaban jam'iyyar Walid Jibrin kada ya kawo hargi
Jam'iyyar PDP ta nuna yaƙinin ta cewa duk wasu abubuwa dake faruwa marasa daɗi a cikin gida ba abin damuwa bane, kuma zata shawo kan su cikin kankanin lokaci.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Dr. Bukola Saraki, ya ce jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) za ta bude tikitinta na takarar shugaban kasa ga kowa.
Wani gwamna ya bayyana yadda jam'iyyar PDP za ta iya kawo ci gaba a Najeriya. A cewarsa, halin da ake ciki yanzu ya zama alamar gane halin canjin da 'yan Najeri
Gwamnan jihar Adamawa ya bayyana yiyuwar shigowar wani tsohon gwamna a Najeriya zuwa jam'iyyar PDP. Gwamna Fintiri ya bayyana haka ne a shirin gidan talabijin.
Gwamnan jihar Adamawa ya bayyana irin gogewar da PDP ke dashi wajen iya mulki, da kuma yiyuwar ba Atiku takarar shugabancin kasa a zaben 2023 a jam'iyyar PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari