Jam'iyyar PDP
Jam’iyya APGA a jihar Anambra ta na ta rasa mutanen ta duk su na sauya shekar su, baya ga ‘yan majalisar jihar har da mataimakin gwamnan jihar, Nkem Okeke. Prem
Ɗaya daga cikin masu faɗa a ji na babbar jam'iyyar hamayya PDP, Sanata Bukola Saraki, ya yi magana kan shirinsa na tsayawa takara a 2023 da kuma sauya sheka.
Wata kotu a Fatakwal ta sanya ranar sauraran karar da Uche Secondus ya shigar kan jam'iyyar PDP, inda ya bukaci kotun ta dakatar da taron gangamin da za a yi.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya ce kwanan nan wasu jiga-jigan jam’iyyar APC za su sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP. Bisa ruwayar The Cable, S
Rahoton dake fitowa da jihar Edo, ya bayyana cewa rikivin jam'iyyar PDP reshen jihar ya ɗauki wani sabon salo, inda PDO ta dakatar da wasu masoyan gwamnan jihar
Shugaban jam'iyyar hamayya ta PDP reshen jihar Cross Ribas, Venatius Ikem, ya karbi tsofaffin yan PDP da sabbin da suka sauya sheƙa daga APC zuwa PDP a jihar.
Babbar jam'iyyar hamayya PDP ta samu nasara akan jam'iyyar APC mai mulki a zaɓen karamar hukumar Zangon Kataf dake jihar Kaduna, wanda aka gudanar ranar Asabar.
Uche Secondus, tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), na kasa ya bukaci jam'iyyar ta dakatar da shirye-shiryen da ta ke yi don gudanar da gan
Jihar Bauchi - Akalla yan jam'iyyun adawa 1000 a karamar hukumar Dass a jihar Bauchi sun sauya sheka zuwa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) lokaci guda.
Jam'iyyar PDP
Samu kari