Jam'iyyar PDP
Bayan yunkurin hana taron gangamin da tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Uche Secondus, yayi a kotu, akalla wakilai 3600 sun taru a Abuja
Awka - Jam'iyya mai rike da gwamnati a jihar Anambara, All Progressives Grand Alliance (APGA), ta yi babban rashi sakamakon sauya shekan wani dan majalisar waki
Tsohon mataimakin Shugaban kasa kuma dan takarar kujeran shugaban kasa a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar ya caccaki gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari da APC.
Yayin da ake ci gaba da zargin Jonathan zai koma APC, a yau ana taron gangamin PDP amma bai samu halarta ba. An ce ya cilla kasar waje halartar wani taro maimak
Tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Prince Uche Secondus, ya lashi takobin garzayawa kotun koli saboda rashin amincewarsa da hukuncin kotu
Ana ci gaba da taron gangamin jam'iyyar PDP a Abuja. An ga hotunan 'yan siyasa na neman tsayawa takarar kujerun siyasa daban-daban na sassan kasar nan baki days
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta tantance wasu mutane 27 domin yin takara a zaben kwamitin ayyuka na kasa na jam'iyyar, gabannin babban taronta.
Uche Secondus, dakataccen shugaban jam'iyyar People's Democratic Party, PDP, na ƙasa bai yi nasara ba a yunkurinsa na hana yin gangamin taron jam'iyyar na ƙasa,
Tsohon ɗan taƙarar shiugabn ƙasa kuma sanannen ɗan jarida a Najeriya, Dele Momodu, ya koma babbar jam'iyyar hamayya PDP, ya kuma roki yan Najeriya su yafe masa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari