Jam'iyyar PDP
Mohammed Abacha, dan marigayi tsohon shugaban kasa, Sani Abacha, ya lashe zaben fidda dan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Kano.
Isah Ashiru Kudan ya doke Shehu Sani wanda ya samu kur’u biyu da wasu masu neman kujerar. Shehu Sani da bakinsa ya shaida cewa kuri’a biyu tal ya iya samu.
Mataimakin gwamnan jihar Sokoti da wasu yan takarar gwamna hudu sun maida wukar su kube sun janye daga takara kafin fara zaɓen fidda gwani, ɗayan su ya bar PDP.
A wannan rahoto da za a karanta, Legit.ng Hausa ta yi nazarin halin da Peter Obi ya shiga da jam’iyyar da ake tunanin ‘dan siyasar zai runguma gabanin zabe.
A ranar Laraba, dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP kuma tsohon mataimakin shugaban kasa ya saki burikansa biyar wadanda ya ke son cikawa da zarar
Bayan bayanai da Gwamna Nyesom Wike, shugabannin jam’iyyar PDP da masu neman takara suka yi, aka fara kada kuri’a da karfe 6:10 na yammacin yau Larabar nan.
Tsohon Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Kogi, Dino Melaye, ya ce taron dangi da aka yi masa ne yasa ya sha kaye a zaben fidda gwani na kujerar sanata ta Kogi
Wani dan takarar gwamna a Jihar Cross River karkashin jam’iyyar PDP a 2023, Amb. Wilfred Bonse ya nemi jam’iyyar ta dawo masa da kudin fom din takararsa Naira m
Muhammad Jibril Dan Barde ya lashe tikitin takarar gwamna a jam'iyyar PDP a zaben 2023 a jihar Gombe da aka gudanar a yau Laraba 25 ga watan Mayun shekarar 2023
Jam'iyyar PDP
Samu kari