Jam'iyyar PDP
Bayan kasa da sa'o'i 72 da fita daga jam'iyyar APC tare da ajiye mukamin daraktan kungiyar kamfen din Tinubu, Naja'atu Muhammaad ta ziyarci Atiku Abubakar.
Atiku Abubakar ya ce Ministan kwadago yana amfani da damarsa wajen siyasa. Dalili shi ne Festus Keyamo ya je kotu yana neman a tursasa hukumomi su bincike shi.
Babbar jam'iyyara adawa ta bakin kwamitin yakin neman zaben dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar, ta bukaci mahukunfa su gayyaci Bola Tinubu na APC.
Shugaba Buhari zai jagoranci yakin neman zaben jam'iyyar APC a jihar Bauchi dan tallata dan takararta, tsohon shugaban sojin saman Nigeria, Abubakar Sadiq.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar LP, yace gwamnatocin Kano suna bawa abinda bai da muhimmanci muhimmacin wajen aikatshi, musamman ma gina gadojin sama a garin
'Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana yadda APC da Buhari suka yaudari mazauna jihar Neja domin su ci zaben 2019 .
Gwamna Nyesom Wike ya maida martani saboda dakatar da wasu ‘Yan PDP. Wike ya nuna cewa shugabannin jam’iyyar PDP sun saba doka, kuma zai kai kara a gaban kotu.
Sanata Shehu Sani, jigo a jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, kuma tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya yayi martani kan hoton Bola Tinubu da aka ce yana barci
Daruruwan mambobin APC a jihar Bauchi sun fice daga jam'iyyar zuwa ta Peoples Democratic Party (PDP) mai adawa gabannin babban zaben kasar na 2023 mai zuwa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari