Jihar Plateau
Wasu mutane ɗauke da bindigu da ake tsammanin fulani makiyaya ne sun kai hari wasu ƙauyuka a jihar Filato, inda suka hallaka akalla mutum 4 da raunata wasu
Wasu mahara sun halaka wani dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da ke neman kansila tare da wata mata bayan sun yi awon gaba da su a Filato.
Yayin wata ziyarar aiki da sufeta janar na yan sandan kasar nan, Usman Alkali Baba, Ya kai jihar Plateau, gwamanan jihar ya gargadi yan sanda kan yan bindiga
Wasu yan bindige sun kashe, Isa Sheldat, mataimakin manaja a filin wasannin motsa jiki na Rwang Pam da ke Jos, jihar Plateau yayin da ya ke zauna tare da abokan
Gwamnan jihar Filato ya tabbatar da korar shugaban jam'iyyar APC na jihar tare da nada sabo bisa zargin yiwa jam'iyyar zagon kasa. An nada mataimakinsa a gurbin
Shugaban ASUU-UNIJOS, Dr Lazarus Maigoro,ya bayyana cewa yan bindigan d suka sace malamin jami'ar Jos yau da safe sun nemi a basu miliyan N10m kafin su sake shi
Shugaban gwamnonin Arewa, gwamnan jihar Plateau, Simon Bako Lalong, ya sallami ma'aikata sama da 532 a faɗin jiharsa bisa kama su da laifin bada bayanan ƙarya.
Wasu 'Yan bindiga da ba'a san ko su waye ba, sun yi awon gaba da wani ɗan majalisar dokokin jihar Nasarawa a kan hanyar sa ta zuwa birnin Jos, jihar Plateau.
Muƙaddashin Sufetan yan sanda na ƙasa, Usman Alƙali Baba, yace babu wani abun jin tsoro kan rahoton dake cewa yan Boko Haram zasu kai hari Abuja da Plateau.
Jihar Plateau
Samu kari