Kwamitin zaman lafiya
Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, ya sanya dokar zaman gida tsawon awanni 24 a kowace rana biyu bayan ci gaba da ruruwar wutar rikici tun ranar Talata.
Wasu mutane sun dauki mara lafiyarsu sun kai asibiti cikin tsakar dare, aka yi rashin sa'a ba tayi rai ba. A kan wannan wani uba da yaronsa suka zane ma'aikata.
Gwamnatin jihar Katsina ta shirya tare da gudanar da Addu'oin neman Allah mai girma da ɗaukaka ya dawo da zaman lafiya a jihar da ma sauran sassan Najeriya.
Manjo Hamza Al-Mustapha ya yi bayani mai ban tsoro a zaben 2023. Rahoton da aka samu ya nuna cewa makamai da kwayoyi da-dama suna ta barkowa cikin Najeriya.
An yi ram da wasu ‘yan kasar waje hudu dauke da miyagun kwayoyi. Jami’an Hukumar NDLEA mai yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya ta sanar da haka.
Yanzu muke samun labarin mutuwar shugaban jam'iyyar PDP a jihar Zamfara, Ahmad Sani Kaura. Ya rasu yayin da ya halarci wani taron zaman lafiya a jihar yau.
Majalisar dokokin jihar Neja, a jiya ranar Laraba, ta umurci hukumar yan sanda su damke Kabir Abbas, bisa bacewar taraktoci 72 na kananan hukumomi 25 na jihar.
Rikici ya barke a ranar Laraba tsakanin wasu da ake zargin yan daban tashar mota ne da wasu yan kasuwa a shahararren kasuwar Alaba da ke Ojo a Legas. A kalla wa
Mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Sanata Hassan Nasiha, ya ce shugaban yan bindiga, Bello Turji, ya rungumi zaman lafiya tare daa wasu kungiyoyin yan ta'adda.
Kwamitin zaman lafiya
Samu kari