Yadda Wani Matashi Yayi Fada Da Wata Damusa Kuma Ta kusa Tayi Sanadiyyar Rasa Hannunsa

Yadda Wani Matashi Yayi Fada Da Wata Damusa Kuma Ta kusa Tayi Sanadiyyar Rasa Hannunsa

  • Ko ya ganin shi iliya ne dan mai karfi? yadda wani matashi ya sha da kyar a hannun wata damisa da ta far masa
  • Matsahin dan kasar Zimbabwe yana asibiti yanzu haka yana karbar magani a wajen likitoci a sibiti
  • Tsatsauyi ne ya ritsa dashi inda suka yi kicibus da damusar da taso ta halakashi, sakamakon ta ga kalacenta

Zimbabwe - wani dan kasar Zimbabwe, James Cahuke ya kare a asibiti sakamakon fada da damisa da ta kai masa hari yayin da yake biyan bukatarsa a daji. A rahotan The Punch Mobile

A cewar jaridar intanet ta H-Metro tace a ranar larabar nan, aka duba Chauke a asibitin da ke kusa da shi

yayin da yake magana da yan jaridar, gwarzon yace:

"Yace a ranar talata, dai-dai lokacin cin abincin rana, lokacin ina aiki a wani dan karamin daji, sai na yanke shawarar na ragewa kaina lodi, to dana dan zagaya sai naga wasu dabbobi haka a mace a kuma kwance a wajen banyi tunanin damisa ce ta farauce su ba, sai na kebe dan yin ba hayar amma ban taba tunanin akwai damisa ba."

Kara karanta wannan

Wata Mata Mai Shayarwa Ta Jefar Da Jinjirinta Yayin Tserewa Daga Yan Bindiga A Neja

"Naji kuka, amma ni abinda na dauka shine kawai gwaggon birai ne suke kuka ko kuma suke cin wani abu"

Aikuwa ina cikin bahaya sai naji gurnani a bayana ina juyawa sai naga damisa.

DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka

"Kan nayi wani yunkuri ina har ta cimmin kuma tayi tsalle kaina ta bangajeni, ina tashi na dau wani kashi na maka mata a bakinta.

Kauyen su Chauke

Yan kauyen su Cahuke na tunanin ko ya kasheta, amma maganar gaskiya kamar yadda H-metro ta ruwaito shine bai kasheta ba, kuma haka hukumomin kula da dajujuka da gandu na kasar ya sanar.

Wasu daga cikin yan kauyen sunce Damisar namiji ne, yayin da wasu kuma suke a'a mace ce wadda sukai fada da Chauke din.

To sai dai Cahuke yace damisar tabbas mace ce kamar yadda ya gani kuma ya sheda lokacin da suke dambatawar da ita.

Kara karanta wannan

Gaskiya daya ce: Fitaccen Sarki a Arewa ya ba 'yan siyasa shawari game da zaben gwamnoni

Taji masa rauni

Damisar tai wa Chauke rauni a hannunsa na dama dana hagu, wanda ta karta masa faracenta, da suka fitar masa da jini.

Asali: Legit.ng

Online view pixel