Kwamitin zaman lafiya
Shugabannin Musulunci da sarakunan gargajiya a Kaduna sun fara yunkurin karfafa hadin kai tsakanin addinai ta hanyar haduwa da kiristoci wajen ibadah a coci.
Likitoci sun tabbatar da cewa an yi wa Farfesa Yemi Osinbajo aiki lafiya kalau a kafafun da ke damunsa, nan da ‘yan kwanaki za a salami Osinbajo, ya koma ofis.
Jihar Cross Rivers - Babban limamin babban masallacin Calabar, Alhaji Kabir Olowolayemo, ya ce za a iya dakile matsalar rashin tsaro da ake fama da ita a Naje.
Jihar Katsina - Masarautar Katsina ta sanar da dakatar da hawan Daushe a lokacin bikin sallar Eid-el-Kabir da za a gudanar a ranar Asabar. Rahoton Daily Nigeri.
Za a ji Buba Marwa na neman tona asirin ‘Yan siyasa, ya cafke wasu da kwayoyi. Marwa yace su na fama da wasu matsaloli duk da irin kokarin da yake yi a NDLEA.
Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa, ta ce ta kwace kwallaben giya guda 1,906 daban-daban a samame daban-daban da ta kai a jihar a shekarar 2021, The Punch ta ruwait
Gwamnan Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ce gwamnatin sa ta na ci gaba da bincike akan masu hada kai da ‘yan bindiga don kawo cikas ga tsaro a jihar sa, The
Zamfara - Kungiyar Zamfara Circle Initiative ta raba kayan abinci ga wasu jama'a jihar Zamfara da hare-haren yan bindiga ya tilasta musu guduwa daga muhallansu.
Wani cocin Katolika a jihar Adamawa ya ginawa musulmai 'yan gudun hijira masallaci, lamarin da ya jawo cece-kuce tsakanin mabiya addinin kirista a yankin Yola.
Kwamitin zaman lafiya
Samu kari