Rikicin PDP
Dole Shugaban PDP ya yi murabus idan ana neman zaman lafiya. Wani Fasto ya nuna yana tare da kusoshin PDP irinsu Gwamnan Ribas sun dage a cire Iyorchia Ayu
Abubuwa na ƙara lalacewa kullum kwana a babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasa, yayin da jagororin PDP a jihar Edo suka ce sam ba su yarda da tawagar kamfen ba .
A Ogun, babu zaman lafiya a PDP duk da kotu ta bukaci a shirya sabon zaben gwani. Rikici ya Bijiro, An Dakatar da Wanda Ya Nemi Takarar Gwamna a Tsakar Kamfe
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nemi jam’iyyar PDP da ta baiwa' yan Najeriya hakuri kan kalaman da dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar yayi.
Gwamnan Ribas Nyesom Wike da wasu manyan PDP ba su goyon bayan Iyorchia Ayu. A nan mun kawo Gwamnonin PDP da suke goyon bayan Atiku Abubakar da Iyorchia Ayu
Lamari ya kara rincaɓewa babbar jam'iyyar jamayya ta ƙasa PDP yayin da wasu gwamnoni hudu suma ja daga, sun yi barazanar kauracewa Atiku idan ya biye wa Wike
Shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party, Senator Iyorchia Ayu, ya bayyana cewa dan takarasu Atiku Abubakar ya bashi shawarar karban bashin N1bn a.
Dan takaran kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party(PDP), Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana shi yan Najeriya ke bukata a 2023 ba.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nanata cewa dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar, ba shi kadai bane dan takarar jam’iyyar gabannin zaben 2023.
Rikicin PDP
Samu kari