Rikicin PDP
Idan kuka zabi Atiku Abubakar da Ifeanyi Okowa a zaben shugaban kasan 2023 mai zuwa, zasu kawo karshen yunwa, wahala da talaucin da yan Najeriya ke fama da shi.
PDP ta tsaida yawon yakin neman zaben shugaban kasa cak saboda rigimar gida. Atiku Abubakar ya hada tawaga da za tayi masa aikin lallashin Gwamna Nyesom Wike
Babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasa PDP ta ɗage gangamin tarukan yakin neman zaben shugaban kasa a wasu jihohi kan wani ci gaɓa da aka samu a rikicin Atiku da Wike
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce ya maida hankali sosai wajen yi wa jam'iyyarsa ta PDP yakin neman zaɓe duk da bai halarci taron bude kamfen Atiku ba.
Kotun koli ta sanya ranar 21 ga watan Octoban nan da muke ciki a matsayin ranar da zata kawo karshen shari'a kan tikitin takarar gwamnan jihar Delta a PDP.
Sanata mai wakiltar Enugu da gabas a majalisar dattawan Najeriya, Chimaroke Nnamani, ya gargaɗi jam'iyyar PDP kar ta yi kuskuren cewa zata watsarda su Wike.
A wata wasika, Dr. Sam Amadi yace ba zai karbi tayin mukamin Darekta a kwamitin yakin neman zaben PDP ba. Amadi yace aikinsa ba zai bar shi ya shiga PDP ba.
A jiya jirage barkatai sun sauka a babban filin jirgin saman Victor Attah da ke garin Uyo a Akwa Ibom. Jiragen sun dauko Gwamnoni da Shugabannin PDP da 'Yan BoT
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike da wasu gwamnonin Peoples Democratic Party (PDP) basu halarci kaddamar da kamfen din takarar shugaban kasa na jam’iyyar ba.
Rikicin PDP
Samu kari