Rikicin PDP
A wannan rahoto da za a karanta, Legit.ng Hausa ta yi nazarin halin da Peter Obi ya shiga da jam’iyyar da ake tunanin ‘dan siyasar zai runguma gabanin zabe.
Wani dan takarar gwamna a Jihar Cross River karkashin jam’iyyar PDP a 2023, Amb. Wilfred Bonse ya nemi jam’iyyar ta dawo masa da kudin fom din takararsa Naira m
‘Dan takarar Gwamnan Oyo ya amince da shan kayi tun kafin a fara zaben tsaida gwani. Dama ba kasafai aka saba ganin gwamna mai-ci ya sha kasa a irin haka ba.
Amb. Aminu Wali da Sanata Bello Hayatu Gwarzo su na rikici da Shehu Wada Sagagi a kan shugabancin PDP. Wannan rigima ta jawo kowane bangare sun yi zabensu dabam
‘Dan takarar Gwamnan Kano, Muaz Mahaji ya yi alwashi ba zai bada kudi domin a tsaida shi ba, ya ce Gwabnatin da za suyi ba ta shi bace da iyalinsa kurum ba ce.
Dan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Namadi Sambo, Adam Namadi ya bukaci wakilan jam’iyyar PDP da ya bai wa ko wannensu N2,000,000 su mayar masa da ku
Za a ji cewa Jam'iyyar PDP ta ayyana Sanata Ahmed Babba Kaita a matsayin Ɗan Takarar daya Lashe Zaɓen Fidda Gwani na Shiyyar Daura a Ƙarƙashin jam'iyar adawar.
Hon. Shehu ABG bai iya samun tikitin 2023 ba a PDP. Hakan ta sa ya ajiye maganar rabawa masu zaben ‘dan takara N2.5m da ya yi masu alkawari a Kaduna ta Arewa.
Za a ji yadda haushi ya kashe Sanata mai-ci a Edo a sakamakon shan kashi a zaben ‘dan takara. Mathew Iduoriyekemwen ne ya doke Mathew Urhoghide a jam’iyyar PDP.
Rikicin PDP
Samu kari