Rikicin PDP
Kwamitin Gudanarwa na Jam'iyyar PDP ta Jihar Zamfara ta sanar da dakatar da shugabanta na Jihar, Bala Mande, har sai an kammala bincike da ake yi kan zarginsa d
Za a ji cewa har gobe Sanata Aliyu Sabi Abdullahi ya ce bai hakura da neman takarar kujerar da yake kai a 2023 ba. A halin yanzu Gwamna Abu Lolo na son takarar.
Za a ji yadda NNPP ta zama jam’iyyar adawar da kowa yake marmari a Kano cikin watanni 3. Kin shawo kan rikicin gida ya taimaka sosai wajen ruguza APC mai mulki.
Za a ji yadda zabin ‘dan takarar Shugaban kasa yake raba kan Shugabannin jam’iyyar PDP. ‘Yan siyasar Kudu sun huro wuta wajen neman tikitin takara a zaben 2023.
APC ta rantsar da kwamitocin da za su tantance masu neman takarar majalisar dokoki a zabe mai zuwa, ta bayyana abubuwan da za su iya hana mutum samun takara.
Onyeka Nwafor ya shaidawa Duniya cewa zai yi takara a jam’iyyar National Rescue Movement. A ranar Asabar Onyeka Nwafor ya ayyana shirin neman shugaban Najeriya
Kwamitin zartarwa, NEC, na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta yanke shawarar bawa kowa fitowa takarar shugaban kasa a maimakon mika mulkin ga yanki gud
Jam'iyyar PDP ta zabi sanata mai wakiltar Kaduna ta Kudu, Danjuma La'ah a matsayin sabon Mataimakin bulaliyar marasa rinjaye a majalisar Dattawa. Zaben La'ah na
Jam’iyyar PDP ta bakin Mista Debo Ologunagba ta ce ana ta biyan N100m ana sayen fam a APC ne saboda tara kudin kamfe da wayau saboda gudun sabawa dokar kasa.
Rikicin PDP
Samu kari