Rikicin PDP
Wasu masu ruwa da tsaki a jam'iyyar PDP na zargin mambobin kwamitin sulhu guda huɗu da kara zuba wa wutar rikicin Atiku Abubakar da gwamna Nyesom Wike Fetur.
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers ya ce wasu janar-janar din soji masu murabus a kasar suna barazanar za su yi amfani da wadanda suka sani a CIA su ladabtar da
Shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Iyorchia Ayu, ya ce masu kira ga yayi murabus daga kujerarsa kananan yara ne basu nan lokacin 1999.
Gwamna Wike na jihar Ribas dake takun saƙa da Atiku Abubakar, ya caccaki wasu masu sukarsa, ya ce shi da 'yan tawagatsa na aikin ganin bayan APC a jihatsa.
A jiya aka ji Shugaban PDP Ya Tabo Batun Rikicin Cikin Gida, Iyorchia Ayu yace wasu na neman kawo tashin-tashina a PDP, amma Jam’iyya ta fi karfin wani mutum.
Rabiu Kwankwaso ya yi bayanin abin da ya jawo Ibrahim Shekarau ya bar NNPP bayan wata uku, ‘Dan takarar shugaban kasar yace rashin isasshen lokaci ya kawo cikas
A yau Litinin 29 ga watan Agusta ne kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta aje hukuncin babbar kotun tarayya da ta ba Shehu Sagagi shugabancin PDP na Kano.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta soke hukuncin da babbar kotun tarayya na ranar 7 ga watan Yuli, 2022 da ya kori kakakin majalisar Delta Oborevwori.
Yayin da tawagarsa Atiku ke murnar shekar Shekarau a Kano, gwamna Wike ya ce duk abinda ke faruwa a jam'iyyar PDP ba komai bane, amma wani abu na gab da faruwa
Rikicin PDP
Samu kari