Rikicin PDP
Sanata Dino Melaye yana ganin jam’iyyar PDP za ta shiga har Legas, ta koyawa Asiwaju Bola Tinubu darasi a siyasar 2023 duk da Tinubu ya fito daga jihar Legas.
Yayin da lamari ke ƙara dagulewa a jam'iyyar PDP, Farah Dagogo, ɗan majalisar wakilai daga Ribas ya ayyana shirin na haɗa macin mutane miliyan N10m ga Atiku.
Wata kungiyar siyasa mai suna 'One Nigeria Movement (ONM)' ta ce girman kai da tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ke yi da wasu na kusa da dan taka
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP, ya garzaya Birtaniya a wani yunkuri na warware rikicinsa da Wike, gwamnan Jihar Rivers, The Cable ta ra
Shugaban Uwar Jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, Sanata Iyorchia Ayu, ya bayyanawa 'yayan jam'iyya cewa suna da tabbacin lashe zabe a jihohi 25 a zaben 202
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya yi shagube ga tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, yana mai cewa ba shi da wata tasiri a siyasar yanzu, The Punch ta r
Kwamitin Gudanarwar Uwar Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta shiga ganawar sirri da yan takarar gwamna karkashin tutarta a fadin jihohin Najeriya 36.
Yayin da jam'iyyar PDP ke ta faɗi tashin shawo kan matsalolinta, ɗan takarata na gwamna a zaɓen jihar Anambra 2021, Mista Val. Ozigbo, ya sauya sheƙa zuwa LP.
Rikici ya sake ɗaukar sabon salo a babbar jam'iyyar hamayya PDP ana gab da fara kamfe, wani mutumin gwamna Wike na jihar Ribas ya tattara mutanensa zuwa APC.
Rikicin PDP
Samu kari