Nyesom Wike
Yayin da jiga-jigan yan siyasa ke cigaba da zuwa wurin Wike, Sanatocin jam'iyyar PDP sun garzaya yau, sun gana da gwamnan Ribas a sirrance a Patakwal, Ribas.
Bayan tafiyar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Gwamna Bala Muhammed da wani jigon PDP daga kudu maso kudu sun shiga ganawar sirri da Wike.
Gwamna Nyesom Wike na ta ziyartan yan siyasa daga sauran jam’iyyun siyasa, lamarin da ya kara rura wutar rade-radin cewa yana shirin ficewa daga jam'iyyar PDP.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, ya ziyarci gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike a Port Harcourt a ranar Laraba, 22 ga watan Yuni.
Bayan ya ki daukar Nyesom Wike a matsayin abokin takara, Atiku Abubakar ya kafa kwamiti na manya domin su je su yi wa Wike danniyan kirji tun kafin zaben 2023.
Tsohon gwamnan jihar Neja kuma jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) Babangida Aliyu, ya bayyana daya daga cikin dalilan da yasa aka ki zaben gwamnan.
Bayanai sun kara bayyana kan dalilin da yasa 'dan takarar shugabancin kasa na PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi watsi da mika masa sunan gwamnan Ribas, Wike.
Gwamnan Delta Ifeanyi Okowa ya na ganin Nyesom Wike ba zai yi fushi saboda bai samu takarar mataimakin shugaban kasa ba domin ganin Wike yana matukar kaunar PDP
Za a ji daga cikin abin da ya sa Ifeanyi Okowa ya yi wa Nyesom Wike kafa akwai sarkakiyar da ke cikin sabuwar dokar zabe da kuma irin halayyar Gwamnan Ribas.
Nyesom Wike
Samu kari