Nyesom Wike
‘Yan kwamiti sun gama aikin zaben Mataimakin Atiku Abubakar, za a tantace shi a ranar Alhamis. Kwamitin na PDP sun zabawa Atiku wani Gwamna Jiha mai-ci ne.
Mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da ke fada aji a majalisar wakilai na son a tsayar da Gwamna Nyesom Wike a matsayin abokin takarar Atiku.
Muddin ba'ayi wani sauyi ba, da yiwuwan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ta sanar da Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, matsayin abokin tafiyar Atiku.
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, a rana Laraba da yamma ya ziyarci dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a babban zaben 2023, Atiku Abubakar a gidansa da
Shugaban cocin Omega Fire Ministries, Apostle Johnson Suleiman, yana tantamar cewa kudu za ta iya fitar da shugaban kasar Najeriya a shekarar 2023. Ya bayyana h
Za a ji jigon APC, Dakuku Peterside ya taya Atiku Abubakar lashe zaben zama ‘dan takaran PDP, ya ce Gwamnan Ribas ya kashe Naira biliyan 30 domin ya ci zaben.
Bayan kammala zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Sanata Orji Kalu yayi martani a kan kaye da Nyesom Wike ya sha a hannun Atiku Abubakar.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers a ranar Litinin ya ce da ya so, da ya tarwatsa jam'iyyar PDP a ranar Asabar yayin zaben fidda dan takarar shugabancin kasa.
Gwamna Nyesom Wike ya ce da gwamnonin kudancin Najeriya aka hada-kai, aka doke shi a PDP, Wike ya koka, ya ce Gwamnonin Kudu suka taimakawa Arewacin Najeriya.
Nyesom Wike
Samu kari