Nyesom Wike
Tsugunne bata ƙarewa manyan jiga-jigan APC a kokarin su na shawo kan Wike ya bar PDP, a yau an hangi tsohon gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari ya dura gidansa.
Za a ji cewa jiya tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya yi wata hira ta musamman da BBC Hausa, inda ya tabo wasu batutuwa da suka shafi siyasar kasa.
Bukola Saraki ya yi magana game da yunkurin APC na zawarcin Wike kafin zaben 2023, ya ce gwamnonin APC su yi su gama, Nyesom Wike ba zai bar jam’iyyar PDP ba.
Ganawar da ya gudana tsakanin Nyesom Wike da makusantan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya haifar da fargaba a jam’iyyar PDP.
Maina Waziri ya ce za'a samu matsala da shi game da zancen tura wakilai su ba Gwamna Wike hakuri, ya ce ba jam'iyya ta fi ƙarfin kowa ya kamata gwamnan ya yi tu
Atiku Abubakar yana fuskantar barazana idan bai shawo kan ‘yan bangaren Gwamnan na Ribas. Kan jagororin jam’iyyar PDP a Najeriya ya rabu saboda Nyesom Wike.
Majalisar amintattu na BOT ta dauki mataki domin sasanta rigimar da ke neman barkewa a PDP. Kwanan nan Atiku Abubakar da Gwamnoni za su sasanta da Nyesom Wike.
Mamban kwmaitin amintattu na babbar jam'iyyar hamayya, Alhaji Adamu Maina Waziri, ya karyata labarin cewa Wike ya gana da Tinubu a Faransa, ya ce basu haɗu ba.
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers, wanda ya sha kaye hannun tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya saki magana mai daure kai a dandalin sada zumunta
Nyesom Wike
Samu kari