Fina-finan Kannywood
Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Aisha Humaira, ta yi alkawarin biya wa marigayi Aminu S. Bono dukkan bashin da ake bin sa.
Jama'a sun yi wa fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finai na Kannywood, Ali Nuhu, wanki babban bargo kan taya Nasir Gawuna murnar nasara a kotun daukaka kara.
Shahararriyar jarumar fina-finan masana'antar Kannywood, Aisha Najamu ta bayyana cewa ba za ta taɓa fitowa a fina-finan da suka ci mutunci al'adar Hausawa ba.
Shahararren jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa, Daddy Hikima, ya samu karuwar diya mace, ya wallafa hotunanta a shafin sa na Instagram
Malam Ali ya aikawa Abba Gida Gida sako bayan ya samu labarin dakatar da shi daga harkar fim a kano. Jarumin ya ce bai da yadda zai samu kudi tun da an tsaida shi.
Malam Ali a Kwana Casa’in zai yi shekaru 2 bai fito a wasan kwaikwayo a Kano ba. Tauraron ya yi suna a dandalin sada zumunta na zamani na Tik Tok .
Fitacciyar jarumar masana'antar Kannywood, Rashida Adamu Abdullahi Mai Sa'a za ta auri sahibinta, Alhaji Aliyu Adamu, Sardaunan matasan Gwoza a tanar Asabar.
A ranar 1 ga watan Nuwamba ne jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, ta maka wani mutum a kotun Kaduna kan zargin bata mata suna a cikin al’umma.
Shahararren jarumi a masana’antar Kannywood, Sadiq Sani Sadiq, ya bayyana cewa yana fatan wannan sana’ar tasa ta yi sanadiyyar shigarsa gidan Aljanna.
Fina-finan Kannywood
Samu kari